Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ramadan: An kaddamar da keken rabon ruwan Zam-Zam a masallatan Harami

Za a iya bi cikin sahu da kekunan don saukaka wa masu ibada shan ruwan Zam-zam.

Mahara sun bindige mutum 40 a Nijar

An gwabza kazamin fada tsakanin sojoji da maharan a safiyar Litinin

An rantsar da mace ta farko a matsayin Shugabar Kasar Tanzania

Hakan dai na nufin ita kadai ce za ta kasance Shugabar Kasa mace a nahiyar Afirka, in banda takwararta ta Habasha

’Yan bindiga sun hallaka ’yan sanda 13 a Mexico

Akalla ‘yan sanda 13 ne suka rasa rayukansu a wani harin ‘yan bindiga a yankin Coatepec Harinas.

Malaysia ta ba jakadun Koriya ta Arewa sa’o’i 48 su fice daga kasarta

Dangantaka dai tsakanin kasashen biyu ta dada yin tsami tsakanin kasashen guda biyu.