Kasashen Waje

Kasashen Waje

An kama masu sayar da jabun rigakafin COVID-19

Jami’an tsaro sun kwace jabun rigakafin cutar 3,000 a hannun mutum 80 da aka kama.

COVID-19: Saudiyya ta dakatar da ’yan kasashe 20 shiga kasarta

Ta hana baki daga Amurka, Ingila da Daurlar Larabawa da sauransu shigar ta saboda COVID-19.

Kasar China ta haramta amfani da wayar salula a makarantu

A cewar wata sanarwa da Ma’aikatar Ilimin Kasar, daga yanzu dole dalibai su kaucewa zuwa azuzuwa da wayoyin nasu.

Sojoji sun yi juyin mulki a Myanmar, sun tsare Aung San Suu Kyi

Sojojin sun kuma tsare fitacciyar ‘yar siyasar kasar, Aung San Suu Kyi da ma wasu kusoshin gwamnatin kasar

Harin Taliban ya hallaka jami’an tsaron Afghanistan 8

Kungiyar Taliban ta dauki alhakin wani harin kunar bakin wake da ya hallaka jami’an tsaro takwas a kasar Afghanistan.