Kasashen Waje

Kasashen Waje

Jirgin sojan kasar Cuba ya yi hatsari, ya hallaka dukkan mutanen cikinsa

Wani jirgin sojan kasar Cuba ya yi hatsari tare da hallaka dukkan mutane biyar din dake cikinsa a gabashin kasar.

Abun fashewa ya yi bindiga a Saudiya

An ji karar abun fashewan a birnin Riyadh

Firaiministan Italiya Giuseppe Conte ya yi murabus

Firaiministan Italiya, Giuseppe Conte, ya gabatar wa da Shugaban Kasa Sergio Mattarella wasikarsa ta murabus a ranar Talata. Wannan na zuwa ne a yayin

Za a sare bishiyoyi 80,000 a kasar Spain

Bishiyoyin birnin sun yi matukar lalacewar da barinsu zai iya yin mummunar illa ga mazauna birnin.

COVID-19 ta sake kashe ministoci 2 a Zimbabwe

Ministoci biyu masu ci a kasar Zimbabwe sun sake mutuwa bayan kamuwa da cutar COVID-19, lamarin da ya sa kasar ta sanar