Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutum 50 a Amurka

Baturen ’yan sandan yankin Kerr County, ya sanar da cewa masu aikin ceto sun yi nasarar kubutar da mutane sama da 800

An kama ɗan Najeriya yana taimaka wa Rasha a yaƙinta da Ukraine

Mutumin ya shafe shekaru huɗu yana zaune a ƙasar Rasha kafin a kama shi akan laifin da ke da nasaba da miyagun ƙwayoyi.

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 41 a Nijar

Sanarwar da aka karanto a tashar talabijin ta ƙasar ta ƙara da cewa an yi asarar dakaru 10.

Rasha ta amince da gwamnatin Taliban a Afghanistan

Rasha ta bayyana wannan a matsayin “mataki mai tarihi wajen ƙarfafa dangantaka tsakanin ƙasashen biyu.

Majalisar Mali ta ƙara wa Goita wa’adin mulkin shekara biyar

Sabon ƙudirin dokar ya yi tanadin cewa Goita zai ci gaba da mulki har zuwa lokacin da ƙasar za ta daidaita.