Kasashen Waje

Kasashen Waje

Jirgi dauke da mutum 62 ya yi batan dabo a Indonesia

An nemi wani jirgin fasinja mai dauke da mutum 62 an rasa bayan tashinsa daga Jakarta, babban birnin kasar Indonesia a ranar Asabar. Shafin da ke bin

Jarirai sabbin haihuwa 10 sun mutu a gobarar asibiti a Indiya

Wasu jariran sun kone wasu kalilan kuma suka tsallake rijiya da baya

Ba zan halarci taron rantsar da Biden ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ba zai halarci bikin rantsar da wanda zai gaje shi a matsayin Shugaban kasar ba, Joe Biden.

Saudiyya ta wajabta wa alhazai yin allurar rigakafin COVID-19

Ma’aikatar Aikin Hajji da Umrah ta ce daukar matakin ya zama tilas

Majalisar Amurka na neman tsige Trump sati biyu kafin ya sauka

Majalisar Dokokin Amurka, ta bukaci Mataimakin Shugaban Kasar, Mike Pence da Majalisar Ministoci su ba ta damar sauke Shugaba Donald Trump daga mukami