Kasashen Waje

Kasashen Waje

An girke jami’an tsaro bayan magoya bayan Trump sun mamaye Majalisar Amurka

Fadar White House ta Gwamantin Amurka ta girke jami’an tsaro domin tabbatar da doka da oda a Majalisar Dokokin kasar bayan masu zanga-zanga sun far wa

Yanzu zaben Amurka ya fi na kasashe masu tasowa lalacewa – Trump

Shugaban Trump ya ce zaben kasar ya fi na kasashe masu tasowa lalacewa.

Rikicin yankin Gulf: Saudiyya da Qatar sun sasanta

Kasar Saudiyya ta amince ta bude iyakokinta ga makwabciyarta, Qatar a wani mataki na daidaitawa a dambarwar siyasar da ta kai ga Saudiyya da kawayenta

Venezuela ta sanya dokar kulle na kwana 7

Mutum 113,562 sun harbu da cutar a kasar, inda ta kashe 1,028 daga cikinsu.

COVID-19: Saudiyya ta sake bude tashoshin jirage

Saudiyya a kuma bude iyakokinta bisa wasu sharudda da ta shimfida