Kasashen Waje

Kasashen Waje

Larry King: Fitaccen dan jarida na asibiti bayan kamuwa da COVID-19

Sama da makonsa guda a asibiti ba a bari ’ya’yansa su ziyarce shi.

Tsohon Firaministan Mali Modibo Keïta ya rasu

Modibo Keïta ya rasu a kasar Morocco yana da shekara 78.

Za a tafi zagaye na biyu a zaben Nijar

Ranar 21 ga Fabrairu, 2021 za a yi zagaye na biyun zaben wanda aka kasa samun gwani

Bom ya kashe gwamna da sojoji 7 a Afghanistan

Tashin bom ya hallaka ‘gwamnan’ kungiyar Taliban a lardin Arewacin Faryab da ke kasar Afghanistan, Mawlawi Wakil Ahmad wanda aka fi sani d

An ceto ’yan ci-rani 150 da jirgin ruwa ya kife da su a gabar Spain

Adadin mutanen da suke kantafi da rayuwarsu a kokarin tsallakawa Turai dai a bana ya tashi matuka.