Kasashen Waje

Kasashen Waje

Mahaifin Fira Ministan Burtaniya na neman izinin zama dan kasar Faransa

Stanley Johnson, ya ce kakarsa da mahaifiyarsa dukkaninsu’yan asalin kasar Faransa ne.

An daure shi a gidan yari saboda zagin tutar China

Matashin zai yi zaman jarun saboda wulakanta tutar kasar China

An kama ma’aikacin lafiyar da ya yi luwadi da mai dauke da COVID-19 a asibiti

Wani ma’aikacin lafiya ya rasa aikin sa bayan da ya amsa laifin cire kayan sa na kariya daga cutar COVID-19 domin ya yi luwadi da mai cutar.

Kasar Argentina ta halasta zubar da ciki

Hakan dai ya kawo cikas matuka ga dimbin tasirin da Darikar Cocin Katolika take da shi a yankin

Harin bom ya hallaka mutum 12 a filin jirgin Yemen

Bom din ya tashi ne a lokacin da jami’an sabuwar gwamnatin kasar ke sauka daga Saudiyya.