Kasashen Waje

Kasashen Waje

Tallafin Korona: Trump ya rattaba hannu kan kudirin raba wa Amurkawa Dala tiriliyan 2.3

Shugaban Amurka Donald Trump ya rattaba hannu a kan kudurin raba Dala tiriliyan biyu da biliyan 300 a matsayin kudaden tallafi ga Amurkawa

Jirgin ruwa ya nitse da mutum 17 a tekun Rasha

An kasa tura jirgin sama domin ceto su, sakamakon matsalar yanayi da ake yi a kasar.

Kotu ta daure matar da ta jagoranci yaki da hana mata tuki a Saudiyya

Shekara biyu ke nan da tsare Loujain al-Hathloul bayan zanga-zangar adawa da dokar

Ana jiran sakamakon zaben Shugaban Kasar Nijar

Mutum 30 na takarar Shugaban Kasa, 5,000 kuma na fafatawa a zaben Majalisar Dokoki.

An hako sabbin rijiyoyin mai a Saudiyya

Kamfanin mai na kasar Saudiyya, Aramco ya gano wasu sabbin riyoyin mai guda hudu a kasar. Ministan Makamashi na Saudiyya, Yarima Abdulaziz Bin Salman,