Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka ta cire Sudan daga jerin kasashe masu taimaka wa ta’addanci

Ofishin jakadancin Amurka ne ya bayyana hakan a shafinsa na Facebook a ranar Litinin.

Amurka ta tabbatar da yi mata kutse a shafukan intanet

Gwamnatin Amurka ta ce an yi wa shafukan tan a intanet na akalla hukumomi biyu kutse wanda ta ke zargin masu kutsen gwamnatin Rasha

An sami fashewar wani abu a tashar jiragen ruwa ta Jidda

An sami fashewar wani abu a cikin wani jirgin ruwa dab da tashar jiragen ruwa dake kusa da birnin Jidda na kasar Saudiyya a ranar Litinin.

Buhari ya taya shugaban Ghana Akufo-Addo murnar lashe zabe

Shugaba Muhammadu Buhari ya taya Shugaba Nana Addo Dankwa Akufo-Addo na kasar Ghana, murnar sake lashe zaben kasarsa a karo na biyu. Shugaba Buhari ci

Akufo-Ado ya lashe zaben Shugaban Kasar Ghana

Shugaba Akufo-Ado na jam’iyar NPP ya yi tazarce da 51.59% na kuri’un da aka jefa