Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka ta jefa Najeriya cikin jerin kasashen masu hana walwalar addini

Gwamnatin Amurka ta jefa Najeriya cikin sahun kasashen da ke hana al’ummarsu walwala da rashin basu ’yanci a bangaren addini biyo bayan korafe-korafen

Manoman kasar Indiya sun tsunduma yajin aiki

Indiya sun tsaya cik bayan manoman kasar sun fara yajin aiki domin nuna kin amincewar su da wasu dokoki da suka ce na ci musu tuwo a kwarya.

Tsohuwa mai shekara 90 ta fara amfani da rigakafin COVID-19 na Pfizer

Wata tsohuwa mai kimanin shekaru 90 ta zama mutum ta farko da ta fara amfani da rigakafin COVID-19 ta kamfanin Pfizer-BioNTech.

Mutum miliyan 17 na kada kuri’a a zaben Shugaban Kasar Ghana 

Masu zabe miliyan 17 sun fara kada kuri’unsu domin zabar sabon Shugaban Kasar Ghana.

Amurka ta cire wa ‘yan Najeriya karin kudin neman biza

Gwamnatin Amurka ta cire duk karin kudin da ta wajabta wa ’yan Najeriya su biya yayin neman kowace nau’in bizar zuwa Amurka. Mai magana da yawun