Kasashen Waje

Kasashen Waje

An zabi kare Magajin Gari a Amurka

Wani kare mai suna Wilbur Beast ya lashe zaben zama Magajin Garin birnin Kentucky da ke Amurka bayan da ya samu kuri’a dubu 13 da 143  a zaben da aka

G20 ta bukaci a wadata duniya da rigakafin COVID-19

Shugabannin kasashe masu karfin tattalin arziki (G20) sun bukaci sauran kasashe su tabbatar an samar da wadataccen rigakafin cutar coronavirus a ko

Saudiyya na jagorantar taron G20 kan inganta rayuwa bayan COVID-19

Kasar Saudiyya na karbar bakuncin shugannin kasashen duniya 20 masu ƙarfin tattalin arziki (G20) a babban taron kwana biyu da za ke gudana a kasar. Ta

Najeriya za ta fara siyan fetur daga Nijar

An kulla yarjejeniya tsakanin Gwamnatin Najeriya da Jamhuriyyar Nijar da za ta bayar da damar jigila da ajiyar fetur tsakanin kasashen biyu. Sanarwar

COVID-19: An sake rufe makarantu a Amurka

Hukumomi a birnin New York sun ba da umarnin rufe makarantu a ranar Laraba, bayan samun karin mutanen da suka kamu da cutar COVID-19 kwanaki bakwai a