Kasashen Waje

Kasashen Waje

Firaministan Bahrain ya rasu bayan shafe shekaru 49 a kan mulki

Firaministan Bahrain, Khalifa bin Salman Al Khalifa, ya rasu bayan shafe shekaru 49 a kan mulki.

Trump ya sake ikirarin magudin zabe

Shugaban Amurka Donald Trump ya sake ikirarain an yi masa magudi ba tare da ya bayar da wata hujja ba a shafinsa na Twitter. Ya yi zargin an yi aringi

James Bond ya bukaci a watsa tokar gawarsa a ruwa

Tauraron fim din James Bond, Sean Connery, ya bar wasiya cewa idan an kona gawarsa a watsa tokar cikin teku a Scotland da kuma Bahamas. Matar Sean Con

Trump ya kori sakataren tsaro Mark Esper

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump, ya kori Sakataren tsaronsa Mark Esper, matakin da ya sake jefa gwamnatinsa cikin rudani bayan wanda ta tsinci kant

Babban mai shiga tsakani na Falasdinu a sasantawa da Isra’ila ya rasu

Babban mai shiga tsakani a rikicin Falasdinawa da Isra’ila, Saeb Erekat ya rasu yana da shekaru 65 a duniya.