Kasashen Waje

Kasashen Waje

Zaben Amurka: Na lashe zabe amma zan garzaya kotu —Trump

Yayin da ake tsaka da kriga kuri’un zaben Shugaban Kasar Amurka kafin a sanar da sakamakon zaben, Shugaban kasar, Donald Trump mai neman tazarce

Zaben Amurka: Yadda Trump da Biden suka ja daga

An yi hasashen Biden na da mafi rinjayen nasara a jihohin mafi muhimmanci a siyasar kasar.

Masar za ta koro ‘Yan Najeriya da suka yi zanga-zangar #EndSARS a kasarta

kasar Masar za ta maido da ‘yan Najeriya bakwai cikin su takwas da suka yi zanga-zangar #EndSARS

An cafke direban da ya kutsa kai Masallacin Ka’aba

Wata mota ta yi yunkurin kutsawa cikin masallacin Ka’aba inda ta dangane da kofar shiga masallacin ta 89. Kamfanin Dillancin Labaran kasar Saudi

Musulmin Ghana sun yi tattakin neman a yi zabe lafiya

Musulmin Ghana sun yi tattakin neman a yi zaben kasar cikin zaman lafiya da adalci