Kasashen Waje

Kasashen Waje

Sheikh Sudais ya yi tir da masu batanci ga Annabi

Sheikh Abdul Rahman Sudais ya yi tir da masu aibata Annabi Muhammad (SAW)

Batanci ga Annabi: Ya kone motarsa saboda kin Faransa

Hoton wani mutum da ke yawo a kafafen sada zumunta, ya nuna yadda ya kone motarsa kirar Peugeot domin ya nuna rashin kyamarsa ga kaya kirar kasar Fara

COVID-19: Saudiyya za ta biya iyalan ma’ikatan da suka mutu diyya

Saudiyya za ta ba wa iyalan likitocin da suka mutu a bakin aikin kula da masu fama da cutar COVID-19 a kasarta. Gwamnatin Saudiya ta amince a biya diy

Rikici ya barke kan hana dalibai sanya hijabi

Rikici ya barke a yankin Machinga saboda hana dailibai mata Musulmi shiga aji sanye da hijabi a kasar Malawi. Mazauna sun shiga zullumi bayan wasu da

Zanen batanci ya kara tsamin dangantaka tsakanin Iran da Faransa

Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta yi sammacin shugaban ofishin jakadancin Faransa a kasar bisa tsamin dangantaka