Kasashen Waje

Kasashen Waje

An yi artabu tsakanin jami’an tsaro da masu zanga-zangar Iraki

Masu zanga-zanga a Iraki sun kara arangama da jami’an ‘yan sanda a binrin Baghdad, a daidai lokacin da suke cika shekara daya da zanga-zangar kin jini

An sake tsawaita dokar ta-baci a Masar da watanni uku

Shugaban Masar, AbdelFattah al-Sisi ya sake tsawaita dokar ta-bacin da ya sanya a fadin kasar da watanni uku daga ranar Litinin.

Idan Sudan ta biya kudi zan cire ta daga jerin ‘yan ta’adda – Trump

Da zarar ta biya kudin, to zan cire ta daga jerin kasashen da ke daukar nauyin ta’addanci a duniya.

Saudiyya ta yi wa musulmi albishir kan aikin Umarah

Mun dauki dukkan matakan kariya da tabbatar da ganin an samar da tazara a tsakanin maniyyata.

An rufe masallaci kan la’antar malamin da ya yi batanci ga Annabi

An yi kiran daukar mataki tare da bayyana adireshin makarantar da malamin yake.