Kasashen Waje

Kasashen Waje

Idan Sudan ta biya kudi zan cire ta daga jerin ‘yan ta’adda – Trump

Da zarar ta biya kudin, to zan cire ta daga jerin kasashen da ke daukar nauyin ta’addanci a duniya.

Saudiyya ta yi wa musulmi albishir kan aikin Umarah

Mun dauki dukkan matakan kariya da tabbatar da ganin an samar da tazara a tsakanin maniyyata.

An rufe masallaci kan la’antar malamin da ya yi batanci ga Annabi

An yi kiran daukar mataki tare da bayyana adireshin makarantar da malamin yake.

An fille kan malamin da ya yi batanci ga Annabi

Matasa sun fille kan wani malamin tarihi da ya nuna zanen batanci ga Annabi (SAW) a cikin aji. 

Bangarorin da ke rikici a Libya sun tsagaita wuta

Manyan bangarorin da ba sa ga miciji a kasar Libya sun kulla yarjejeniyar tsagaita wuta ta dindindin ranar Juma’a bayan shafe kwana biyar suna tattaun