Kasashen Waje

Kasashen Waje

#EndSARS : A gaggauta binciken harbin Lekki – Amurka

Kasar Amurka ta yi kira da a gaggauta yin bincike kan zargin yin amfani da karfi fiye da kima da ake yi wa sojoji da kuma harbin masu zanga-zanga a un

#EndSARS: MDD ta ja kunnen Najeriya kan kashe masu zanga-zanga

Babban Magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterras ya yi kira ga gwamnatin Najeriya kan ta kawo karshen cin zalin jama’a

Joe Biden ya ja kunnen Buhari a kan masu zanga-zangar #EndSARS

Zuciyata na nuna juyayi ga duk wadanda suka rasa wanda suke kauna a rikicin.

Hilary Clinton ta gargadi Buhari a kan kashe masu zanga-zangar #EndSARS

Ina kiran Muhammadu Buhari da sojojin kasan Najeriya, da su daina kasashe matasa masu zanga-zangar #EndSARS.

Budurwar Khashoggi ta maka Yariman Saudiyya a kotu

Matar da fitaccen dan jaridar Washington Post da aka yi wa kisan gilla, Jamal Khashoggi zai aura, Hatice Cengiz, ta yi karar Yarima Mai Jiran Gado na