Kasashen Waje

Kasashen Waje

Sojoji 9 sun mutu a hatsarin jirgin sama

Wasu jiragen sama masu saukar ungulu guda biyu sun yi taho-mu-gama da juna a lardin kudancin Helmand na Afghanistan

Dan Najeriya ya tsaya takarar Gwamna a Amurka

Wani dan Najeriya mai shekara 34, Austin Chenge, ya shiga takarar Gwamnan Jihar Michigan ta kasar Amurka a zaben da za a gudanar a shekarar 2022. Shug

Tsohuwa mai shekara 100 ta warke daga coronavirus

Tsohuwar ta shafe mako biyu a killace kafin daga bisani a sallame ta kuma ta koma gidanta da ke Yangon.

Masunta sun ceto matar da ta bace shekara biyu baya a raye cikin teku

“Na gode wa Ubangiji da nake raye, sannan Ya tsawaita rayuwata.

An gano takun sawun mutane da ya shekara dubu 120 a Saudiyya

Ya nuna cewa, jama’a na ziyartar yankin tafkin don neman ruwa yayin da dabbobi ke zuwa yankin yin kiwo.