Kasashen Waje

Kasashen Waje

Iran ta kama ’yan leƙen asirin Isra’ila 6

Iran ta kama mutane shida kan zargin kasancewa ’yan leken asiri ga Isra’ila.

Mun amince da tsagaita wuta da Iran —Isra’ila

Isra’ila ta ce ta amince da shiga yarjejeniyar tsagaita wuta da Iran ce bayan abin da ya kira cimma burinta

Iran da Isra’ila sun amince da tsagaita wuta —Trump

Yaƙin da aka kwana 12 ana gwabzawa zai tsaya bayan ƙawayen Iran sun yi mata tayin makaman nukiliyansu da kuma gina mata masana’antar ƙera makamai masu

Fararen hula sun yi garkuwa da sojoji 57 a Columbia

Rundunar Sojin ƙasar Columbia ta tabbatar da cewa fararen hula sun yi garkuwa da dakarunta guda 57.

Amurka ta roƙi China ta sa baki kada Iran ta rufe mashigar tekun Hormuz

…idan Iran ta zaɓi rufe mashigar, sakamakon zai zama “bala’i.”