Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka za ta rage wa’adin bizar daliban kasashen waje

Gwamnatin Shugaban Trump na shirin rage wa’adin bizar dalibai ’yan kasashen waje da ke karatu a kasar

ECOWAS ta janye takunkumin da ta sa wa Mali

Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (ECOWAS) ta cire takunkumin da ta kakaba wa kasar Mali sakamakon juyin mulkin da sojoji suka yi a watan

Ranar Litinin za a sallame ni daga asibiti – Trump

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce anjima ranar Litinin za a sallame shi daga asibitin da yake jinya, kwanaki hudu bayan an kwantar da shi bayan kamuw

Gwamnati da ‘yan tawayen Sudan sun amince su tsagaita wuta

Gwamnatin kasar Sudan da ’yan tawayen kasar masu dauke da makamai sun rattaba hannu a kan yarjejeniyar zaman lafiya ta karshe a ranar Asabar. Gidan ta

Harim bom: 15 sun mutu 30 sun jikkata a Afghanistan

Harim bom ya hallaka mutum 15 tare da jikkata wasu 30 a wani ginin gwamnati da ke Gabashin Afghanistan a ranar Asabar. Gwamnan lardin Nangarhar, Attau