Kasashen Waje

Kasashen Waje

‘Ya kashe kansa ne saboda an zarge shi da lalata’

Dangin wani gwanin girki dan asalin kasar Japan wanda ke tashe a Faransa, Taku Sekine, sun ce ya kashe kansa ne saboda an zarge shi da aikata fyade. “

An yanke hukuncin kisa kan malamar da ta sa wa dalibai guba a abinci

Kotun Lardin Tsakiya a Kasar Sin da ke zama a Henan, ta yanke wa wata Malamar makarantar kananan yara hukuncin kisa, bayan kama ta da laifin ciyar da

Sarkin Kuwait Sheikh Sabah al-Ahmed ya mutu yana da shekaru 91

Kasar Kuwait a ranar Talata ta yi babban rashi bayan mutuwar Sarkinta, Sheikh Sabah al-Ahmed al-Sabah. Sarkin wanda ya ci gajiyar gadon mulkin a hannu

Dalilin da ya sa ba za a janye wa Mali takunkumi ba – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce har yanzu akwai wasu al’amura da ke bukatar a shawo kansu dangane da shirin sojin Mali na danka wa farar hula mulkin ka

Kasar Mali ta yi sabon fira minista

Shugaban gwamnatin rikon kwaryar kasar Mali, Bah N’Daw ya nada jami’in huldar diflomasiyyar kasar mafi dadewa, Moctar Ouane a matsayin sabon Fira Mini