Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ya farke cikin matarsa don gano abin da za ta haifa

Wani magidanci a kasar Indiya ya farke cikin matarsa mai juna biyu domin ya ga abin da za ta haifa namiji ne ko mace. Mutumin mai suna Pannalal, ya sh

An rantsar da gwamnatin rikon kwarya a Mali

Shugabannin rikon za su mulki kasar na wata 18 kafin su mika wa zababbiyar gwamnati

An sallami jagoran ’yan adawar Rasha, Alexei Navalny daga asibiti

Bayan shafe sama da wata daya yana jinya sakamakon gubar da ake zargin ya sha, likitoci sun sallami jagoran ’yan adawar kasar Rasha, Alexei Navalny. S

Yadda bindigogin sirri ke barazana ga Afghanistan

Jami’an tsaro a Afghanistan sun kama tulin bindigogi masu siffar alkalami da suke zargin ’yan ta’adda da sauran miyagu na amfani da su a yayin da kasa

Falasdinu ta janye daga kungiyar kasashen Larabawa

Falasdin ta janye daga jagorantar tarukan Kungiyar Kasashen Larabawa ta Arab League. Ministan Harkokin Wajen Falasdinu, Riyad al-Maliki, ya sanar da h