Kasashen Waje

Kasashen Waje

Suga ya zama sabon Firaministan Japan

‘Yan Majalisar Japan sun zabi Babban Sakataren Majalisar Ministocin kasar, Yoshihide Suga, a matsayin sabon Firaminista domin ci gaba da aiwatar

Mahaifin Bill Gates ya mutu yana da shekaru 94

William Henry Gates II, mahaifin hamshakin attajirin nan da ya kirkiri kamfanin Microsoft, Bill Gates, ya rasu ranar Litinin yana da shekaru 94 a duni

Tsohon Shugaban Kasar Mali Moussa Traore ya Rasu

Tsohon shugaban kasar Mali, Moussa Traore, ya rasu a gidansa da ke Bamako, babban birnin kasar, yana da shekaru 83 a duniya. Kamar yadda kamfanin dill

Amurka ta haramta kayan China kan musguna wa Musulmi

Shugaban Amurka Donald Trump ya haramta shigar da kaya kasarsa daga yankin Xinanjing na kasar China saboda gallaza wa Musulmi da ake yi a yankin. Amur

Yara 10 sun kone kurmus a gobarar makaranta

Akalla yara kanana 10 ne suka kone kurmus a gobarar da ta tashi a dakin kwanan daliban wata makarantar firamare da ke Arewa maso Yammacin kasar Tanzan