Kasashen Waje

Kasashen Waje

Najeriya za ta dau fansa kan rufe shagunan ’yan kasarta a Ghana

Najeriya ta yi tir da rufe shagunan ’yan kasarta kuma za ta gurfanar da Ghana a Kotun ECOWAS

’Yan Najeriya 71 da aka yi safararsu sun dawo gida

Da sanyin safiyar Litinin ’yan matan suka sauka a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja.

Daliban Saudiyya za su koma makaranta

Gwamnatin Saudiyya za ta bude makarantunta domin ci gaba da darussa daga ranar 30 ga watan Agusta, 2020. Ministan Ilimi, Hamad Al-Sheikh ya ce dalibai

Kashi 89 na masu coronavirus a UAE sun warke

Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta ce wadanda suka warke daga cutar coronavirus a kasar sun kai kashi 89 cikin 100. Sabbin alkaluman da ma’aika

Dan uwan Shugaban Amurka Donald Trump ya rasu

Gwamnatin Amurka ta sanar da rasuwar kanin Shugaba Donald Trump mai suna Robert bayan fama da rashin lafiya a wani asibiti da ke birnin New York. An k