Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ba mu hana ‘yan Najeriya shigowa kasarmu ba —UAE

Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta karyata rahotannin da ke cewa ta hana baki daga Najeriya shiga kasarta. Ofishin Jakadancin UAE a Najeriya ya ce ba

Hatsarin Beirut: Kayan agajin WHO sun isa Lebanon

Tan ashirin na kayan agaji da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta aike don yi wa wadanda suka samu raunuka magani sakamakon hatsarin da ya auku a tashar

Za a ba masu fallasa magudin zabe ladar biliyan N3.8

An yi alakwarin ladar Dala miliyan 10 ga duk wanda ya tabbatar da murdiyar zabe a Amurka

Lebanon: Sama da mutum 300,000 sun rasa muhallansu a Beirut

Iftila’in ya hallaka sama da mutum 100 wasu 4,000 kuma na kwance a asibiti

Lebanon ta sanya dokar ta baci a Beirut

Gwamnatin Lebanon ta sanya dokar ta baci na sati biyu a Beirut tare umartar a tsare dukkannin masu hannu a ajiyar sunadarin ammonium nitrate wanda fas