Yadda Iran ta lalata cibiyar kimiyya mafi muhimmanci a Isra’ila
Duk ƙoƙarin ƙasashen Turai na jan hankalin Tehran zuwa tattaunawa bai nuna alamun nasara ba.
Kasashen Waje
Duk ƙoƙarin ƙasashen Turai na jan hankalin Tehran zuwa tattaunawa bai nuna alamun nasara ba.
A baya an samu “jerin tattauna masu yawa da Amurka, kuma ina ganin wannan ita ce hanyar warware matsalar.”
Kamfanin dillancin labaran Iran (TASNIM) ya ruwaito cewa rundumar juyin juya hali na Iran (IRGC) ne ta kai harin a hedikwatar Mossad da ke Herzliya.
Tun dai shekaru da suka wuce ne, gabashin Chadi da ke kan iyaka da Sudan ke fama da rikicin kabilanci.
Ma’aikatar lafiyar Isra’ila ta ce wasu daga cikin majinyatan suna cikin halin rai-kwakwai-mutu-kwakwai