Kasashen Waje

Kasashen Waje

Sudan: An dage shari’ar juyin mulkin al-Bashir

Ana tuhumar tsohon shugaban na shekara 30 da rashawa da take hakki jama’a

‘Yan sanda sun harbe dan Najeriya a Ghana

Wasu matasa sun yi cincirindo a canji ofis din ‘yan sandan yankin Gomoa Buduburam da ke kasar Ghana bayan wani dan sanda da harbe wani dan Najer

Saudiyya: An kwantar da Sarki Salman a asibiti

Rahotanni na bayyana cewa an kwantar da sarki Salman Bn Abdul’aziz na Saudiyya saboda lalurar da ya samu a mafitsararsa. Sarki Salman ‘Dan Abdul

Kuwait: Mutum 836 sun warke daga coronavirus a rana daya

Mutum 143 daga masu cutar na cikin mawuyacin hali, wadanda ta kashe kuma suka karu zuwa 404, inji ma’aikatar lafiya.

Mutum 21 sun mutu bayan motarsu ta fada a cikin tafki

Mutum 21 sun rasu wasu 15 kuma sun samu raunuka sakamakon hadarin da motar da suke ciki ta yi ta kuma fada a cikin tafki. Lamarin ya auku ne a birnin