Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka za ta kori daliban da ke karatu ta intanet

Gwamnatin Amurka ta ce ba za ta kyale daliban kasashen waje su ci gaba da zama a kasar ba idan makarantun da suke karatu suka fara bayar da cikakkun d

COVID-19 ta kashe mutum a 500,000 duniya

Cutar COVID-19 ta yi ajalin sama da mutum dudu dari biyar a duniyar tun bayan bullarta a watan Disamban 2019. Kawo yanzu cutar ta fi kamari a Amurka,

Ghana za ta biya Najeriya gininta da aka rusa a Accra

Gwamnatin Ghana za ta biya Najeriya ginin ofishin jakadancinta da aka rusa a birnin Accra na kasar ta Ghana. Kakakin Malisar Wakilai Femi Gbajabiamila

An samu girgizar kasa a wasu biranen Ghana

An samu girgizar kasa mai karfin maki 4.0 a wasu yankunan Accra, babban birnin kasar Ghana da misalin karfe 11 na dare ranar Laraba 24 ga watan Yuni,

Shugaban kasar Senegal ya killace kansa saboda coronavirus

Shugaban Kasar Senegal Macky Sall ya fara killace kansa bayan ya yi mu’amala da wani mutum da aka gano yana dauke da cutar coronavirus. Kamuwar