Kasashen Waje

Kasashen Waje

Biri ya yi kisa, ya jikkata mutum 250 saboda ya rasa giya

Wani biri da ya saba yin tatul da giya ya hallaka mutum daya ya kuma jikkata 250 bayan ya nemi giya ya rasa. An yi wa akasarin mutane 250 din da birin

Saudiyya: 3,379 sun kamu da COVID-19 a ranar dage dokar kulle

A daidai lokacin da mahukunta a kasar Saudiyya ke ci gaba da sassauta matakan kare yaduwar COVID-19 an sami sabbin masu dauke da cutar 3,379 yayin da

‘Yan gudun hijira 57,000 ne a Najeriya daga Kamaru —MDD

Hukumar ‘Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNCHR) ta ce akwai ‘yan gudun hijira 57,000 da ke zaune a jihohi uku na Najeriya. Sh

Najeriya ta shiga kwamitin tattalin arziki na Majalisar Dinkin Duniya

Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya ya zabi Najeriya da wasu kasashe 17 a matsayin mambobi a Kwamitin Tattalin Arziki na majalisar ranar Laraba. Kam

Saudiyya na duba yiwuwar dakatar da aikin Hajjin bana

Kasar Saudiyya na duba yiwuwar dakatar da gudanar da aikin Hajjin bana saboda yaduwar cutar COVID-19 a kasashen duniya. Tuni dai Gwamnatin Saudiyya ta