Kasashen Waje

Kasashen Waje

Tsawa ta kashe masu garkuwa da mutane 18

‘Yan Sanda a jihar Adamawa sun tabbatar cewa tsawa ta kashe masu garkuwa 18 a Jamhuriyar Kamaru mai makwabtaka da Najeriya. Rundunar ‘Yan

Coronavirus: An kwaso ‘yan Najeriya 102 daga Masar

‘Yan Najeriya 102 sun dawo gida daga kasar Masar bayan hana sufurin jiragen sama da ya yi sanadiyyar makalewar wasu ‘yan Najeriya a wasu k

Shugaban Kasar Burundi ya rasu

Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza ya rasu  yana da shekara 55 a duniya. Gwamnatin Burundi ta sanar da mutuwar Shugaba Pierre Nkurunziza bayan y

Wainar da ake toyawa a Premier, La Liga da Serie A

A yayin da ake gab da dawowar wasa a gasannin Frimiya, La Liga da Serie A, kungiyoyi sun kara dukufa a kan kokarinsu na cimma mastaya da ‘yan wa

Kwana 10 babu wanda ya kamu da COVID-19 a Malaysia

An shafe kwana goma a jere babu wanda ya kara kamuwa da cutar coronavirus a kasar Malaysia. Darakta Janar na Hukumar Lafiyar kasar Noor Hisham ya tabb