Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda ta kaya a wasannin Bundesliga

Bundesliga ta fara daukar hankali bayan an yawaita zura kwallaye a wasannin mako na biyu tun bayan dawowar gasar. Yayin da wasu kungiyoyin ke samun ko

An nada alkali mai sa hijabi ta farko a Birtaniya

An nada Musulma mai sanya hijabi ta farko a matsayin alkalin kotu a kasar Birtaniya. Raffia Arshad ita ce Musulma da ke sanya hijabi ta farko da ta ta

FBI za ta binciki kisan wani bakar fata a Minnesota

Hukumar Bincike ta Amurka (FBI) na binciken musabbabin mutuwar wani bakar fata da wani bidiyo ya nuna yadda wani dan sanda farar fata ya tattake masa

Dokar kulle: Yadda mutum 875 suka kashe kansu a Nepal

Mutum 875 ne aka kai rahoton sun kashe kansu bayan da aka ayyana dokar kulle a kasar Nepal. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito ce

Za a bude masallatai a Saudiyya

Kasar Saudiyya na shirin janye dokar kulle da ta sanya a duk fadin kasar daga ranar 21 ga watan Yuni mai kamawa. Ma’aikatar Harkokin Cikin Gidan