Kasashen Waje

Kasashen Waje

Tankokin Isra’ila sun kashe mutum 51 a wurin karbar abinci a Gaza

Jami’ain lafiya sun sun ce mutum 51 sun mutu, wasu 200 sun samu raunuka — 20 daga cikinsu suna cikin halin rai-kwakwai-mutu-kwakwai — bayan harin.

Yaƙin Iran da Isra’ila: Amurka za ta tura jami’anta don tattaunawa da Tehran

Trump ya ce yana neman ganin an kawo karshen rikicin nukiliyar ƙasar Iran gaba ɗaya, a yayin da aka shiga kwana na biyar a yaƙin da ya ɓarke tsakanin

Matatar man Isra’ila ta daina aiki bayan sabon harin Iran

Matatar man ƙasar Isra’ila da ke yankin Haifa ta dakatar da ayyukanta gaba daya bayan harin da Iran ta kai mata.

Kashe jagoran addini na Iran zai kawo ƙarshen yaƙi — Netanyahu

Mun hari manyan masana nukiliyarsu, sannan har yanzu muna da sauran aikin da za mu yi a daya bangaren.

Iran ta rataye mutumin da ta kama yana yi wa Isra’ila leƙen asiri

Wannan ne karo na uku a baya-baya nan da Iran ke aiwatar da hukuncin kisa saboda zargin leƙen asiri ga Isra’ila.