Kasashen Waje

Kasashen Waje

Fira Ministan Rasha ya kamu da Coronavirus

Fira Ministan Rasha Mikhail Mishustin ya kamu da cutar coronavirus. Shugaban kasar ta Rasha Vladimir Putin ne ya bayyana hakan a wani jawabi da ya gab

An bude makarantu a China bayan sassauta dokar hana fita

A yayinda kasashen duniya ke kokarin dakile yaduwar cutar coronavirus, dalibai sun fara komawa makarantu a kasar Sin bayan hukumomi sun sassauta dokar

Amurka za ta daina ba Hukumar Lafiya ta Duniya kudi —Trump

Amurka za ta daina bai wa Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) kudi saboda gazawarta wajen gudanar da aikinta a yadda ta tunkari annobar coronavirus. Shugab

COVID-19: Yadda aka haramta yin hannu a Ethiopia

Yau ce ranar aiki ta farko tun bayan da wata doka da hukumomin kasar Habasha suka kafa ta hana yin hannu da taruwar jama’a ta fara aiki. A karshen mak

Bayan da sojojin Chadi suka fatattaki ’yan Boko Haram

Mutane a jihar Borno ta arewa maso gabashin Najeriya sun jinjinawa sojojin kasar Chadi wadanda rahotanni suka ce sun kashe mayakan Boko Haram da dama