Kasashen Waje

Kasashen Waje

Binciken kwakwaf: Kurona ta samo asali ne daga China

Cutar na ci gaba da yaduwa a duniya Ga dukkan alamu cutar Kurona wadda ta fara bayyana a karshen  watan Disamban bara a birnin Wuhan a Lardin Hubei na

Za yi zaben raba-gardama domin ba Putin damar ci gaba da mulkin Rasha  zuwa 2036

Al’ummar kasar Rasha za su gudanar da zaben raba-gardama kan yiwuwar sake tsayawa takarar Shugaban Kasar, Bladimir Putin, a zaben 2024 da kuma sauya k

Dan Majalisar Dattawa a Amurka ya kamu da COVID-19

A karo na farko an samu wani dan Majalisar Dattawan Amurka da ya kamu da cutar COVID-19 wadda Coronavirus ke haddasawa. Wani sako da aka wallafa a sha

Coronavirus: Italiya ta dakatar da harkokin kasuwanci

Hukumomi a Italiya sun ce wajibi ne a rufe dukkan harkokin kasuwancin da ba su zama dole ba har zuwa ranar 3 ga watan Afrilu. Kamfanin dillancin labar

Farashin man fetur ya karye

Saudiyya ta bayyana shirinta na kara yawan man fetur da take kaiwa kasuwar duniya yayin da farashin danyen man fetur ke kara karyewa a kasuwar. Kamfan