Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ta’aziyyar marigayi Hosni Mubarak

Marigayi Shugaban Masar Hosni Mubarak yana daya daga cikin shugabannin Afirka da suka ja zarensu na dogon lokaci suna mulki. An haifi marigayi Hosni M

Namiji mafi tsufa a duniya ya rasu

Wani tsoho da aka yi ganin shi ne mafi tsufa a cikin maza a duniya ya rasu yana da shekara 112 a Japan. Rahotanni sun nuna wanda yake rike da kambin t

Amurka ta jinjina wa Angola ‘kan yaki da cin hanci’

Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Mike Pompeo, wanda ya kai ziyara Angola, ya ce daya daga cikin abubuwan da suka ba shi mamaki a yayin da yake ziyara

Syria: Sanyi na kashe jarirai daidai lokacin da yaki ke zafafa a Idlib

A filin Allah kuma cikin tsananin hunturu, Mustafa Hamadi da iyalansa suka zauna cikin wani tanti da ke kauyen Killi, a Arewa maso Yammacin yankin Idl

Wadanda cutar Cobid-19 ta hallaka sun haura 2000

A farkon makon nan, jami’an kiwon lafiya a China, suka tabbatar da cewa, adadin mutanen da suka kamu da cutar Coronabirus (Cobid-19), ya zarce dubu 70