Kasashen Waje

Kasashen Waje

Iran ta yi bikin Ranar Juyin Juya-Hali daidai lokacin da tankiya ta yi zafi tsakaninta da Amurka

Dubban Iraniyawa ne suka kwarara kan titunan birnin Tehran da sauran biranen kasar domin tuna zagayowar ranar juyin juya-halin Musulunci karo na 41, k

Tsige Trump: Lauyoyinsa sun gama gabatar da hujjojinsu

Lauyoyin da ke kare Shugaban Amurka Donald Trump, sun kammala gabatar da hujjojinsu, a zaman sauraron batun tsige Shugaban na Amurka da ake yi a Majal

Cutar Kurona: China ta fadada matakan takaita zirga-zirga

Mahukuntan kasar China sun sanar da kara takaita zirga-zirgar jama’a a kusa da birnin Shanghai cibiyar kasuwanci ta kasar a wani yunkuri na hana yaduw

Ta’aziyyar tsohon Shugaban Kenya Daniel Arap Moi

  Tsohon Shugaban Kenya Daniel Arap Moi wanda ya jagoranci kasar daga 1978 zuwa shekarar 2002 ya rasu a ranar Talatar da ta gabata yana da shekar

Kungiyar OIC ta yi watsi da shirin zaman lafiya na Donald Trump

Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi, (OIC) ta yi watsi da shirin da Shugaban Amurka Donald Trump ya gabatar a kwanakin baya na tsarin wanzar da zaman