Kasashen Waje

Kasashen Waje

Iran ta kai sabbin hare-hare birnin Tel Aviv da Haifa

Ya zuwa yanzu dai babu wani bayani daga sojojin Isra’ila game da harin.

Dalilin da muka soke tattaunawar nukiliya da Amurka — Iran

A wannan Lahadin ce ya kamata a gudanar da ganawa ta shida tsakanin wakilan Amurka da na Iran a birnin Musqat na Oman.

Trump ya dakatar da kamen baƙin haure a wasu wurare na Amurka

An ci gaba da tarzoma a birnin Los Angeles da ke Jihar California bayan zanga-zangar da ta barke sakamakon kamen bakin haure.

An kama ’yar Najeriya da laifin safarar ɗalibai 15 a Australia

Binta mai shekara 56, an kama ta ne a ranar Laraba a filin jirgin saman Brisbane a lokacin da ta isa ƙasar Papua New Guinea, inda take zaune.

Harin Isra’ila a kan Iran ya jefa yankin Gabas ta Tsakiya cikin zama dar-dar

An shiga halin zullumi da zaman dar-dar a yankin Gabas ta Tsakiya bayan wasu munana hare-hare da Isra’ila ta kaddamar a kan tashoshin Nukiliya da sojo