Kasashen Waje

Kasashen Waje

Turkiyya ta mayar da martani bayan harin sojin Syria

Kasar Turkiyya ta ce ta kai harin ramuwar gayya ne bayan da sojojin  Syria sun kai harin da ya hallaka mata sojinta akalla shida tare da wani farar hu

An kusan ba hammata kan Trump a Majalisar Dattawan Amurka

Majalisar Dattawan Amurka ta amince da wasu ka’idoji da aka gindaya kan fara sauraron bahasin da zai iya kaiwa ga tsige Shugaba Donald Trump bayan sha

Tsananin sanyi na kashe mutane a Afghanistan

Sakamakon zubar dusar kankara da tsanantar sanyi a Jihar Logar da ke Afghanistan, an bayar da rahoton rasuwar mutum biyar da ke zaune a wani sansanin

Shugabannin duniya sun cimma matsaya kan rikicin Libya

Shugabannin kasashen duniya sun amince a farkon mako su mutunta shirin haramta makamai da kuma janyewa daga Libya, inda gwamnatoci masu gaba da juna k

Za mu mayar da martani na ‘jarunta’ kan kisan Soleimani – Janar Ka’ani

Sabon Kwamandan Sojin Juyin Juya-Hali na Iran (IRGC), Janar Esmail Ka’ani ya ce Amurka ta hallaka wanda ya gada, Kassem Soleimani, ‘a yanayi irin na n