Zaman tankiya a Gabas ta Tsakiya bayan harin da Amurka ta kai a Iraki
Kimanin mayaka 25 ne suka mutu lokacin da Amurkar ta kai wasu hare-hare kan sansanin mayaka masu alaka da kungiyar Kataib Hezbollah a Iraki da Syria.
Kasashen Waje
Kimanin mayaka 25 ne suka mutu lokacin da Amurkar ta kai wasu hare-hare kan sansanin mayaka masu alaka da kungiyar Kataib Hezbollah a Iraki da Syria.
Wata kotu a Sudan ta yanke hukuncin kisa kan wadansu ’yan sandan leken asirin kasar 27 da aka samu da hannu wajen kisa da azabtar da wani malamin maka
Jami’ar Majalisar Dinkin Duniya mai bincike kan kashe-kashen babu gaira babu dalili, Misis Agnes Callamard, da kasar Turkiyya da kungiyoyin kare hakki
Ana samun rashin jituwa tsakanin ’yan Jam’iyyar Republican mai mulki a Amurka da na Jam’iyyar Democrats a Majalisar Dattawan kasar sakamakon dokokin
Wani jirgin sama da yi hadari ya fado kan wani gida a Kazakhstan, inda akalla mutum 15 suka mutu sannan wasu da dama suka jikkata. Jirgin dai na Bel A