Kasashen Waje

Kasashen Waje

Majalisar Amurka ta tsige Shugaba Donald Trump

‘Yan majalisar wakilan Amurka sun jefa kuri’ar da ta tabbatar da tsige Shugaba Donald Trump, bisa wasu laifuka guda biyu da suka gabatar. Shugab

Kisan kiyashi ga Musulmin Rohingya: Suu Kyi ta gurfana a Kotun Duniya

Shugabar gwamnatin Myanmar Aung San Suu Kyi ta gurfana a gaban Kotun Duniya da ke birnin Hague na kasar Holland, domin kare kasarta daga zargin aikata

Tanzaniya ta yi afuwa ga fursunoni 5000

Shugaban Kasar Tanzaniya, John Magufuli ya yafe wa fursunoni sama da dubu biyar a bikin tunawa da cika shekara 58 da ’yancin kan kasar Tanzaniya. A ci

Dutse mai aman wuta na ci gaba da barna a New Zealand

’Yan sanda a New Zealand sun ce har yanzu babu wata alamar cewa mummunan yanayin da ake ciki a Tsibirin White Island ya canja don haka ba za a iya gud

Cikar NATO Shekara 70: Trump da Erdogan sun caccaki Macron na Faransa

A yayin taron Kungiyar Tsaro ta NATO da ya gudana a Birtaniya, Shugaban Amurka Donald Trump, ya bayyana furucin da takwaransa na Faransa Emmanuel Macr