Kasashen Waje

Kasashen Waje

Firayi Ministan Iraki zai yi murabus yau

A yau Juma’a ake sa ran Firayi Ministan Iraki Adel Abdel Mahdi zai mika takardar murabus ga Majalisar Dokokin Kasar sa’o’i bayan jagoran mabiya Shi’a

Tsige Trump: An samu gagarumar hujja

Hujjojin da aka samu domin tsige Shugaban Amurka Donald saboda laifin keta hurumin ofishinsa na da “karfi sosai,” inji kwamitin da ke jagorantar binci

‘Cutar maleriya na barazana a Afirka’

Sabon rahoton Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ya nuna cewa  cutar maleriya tana kashe sama da mutum dubu hudu a kowace shekara saboda rashin tallafin y

Me rahoton ya ce?

  A ranar Talata ce Kwamintin Binciken Sirri na Majalisar Dokokin Amurka ya fitar da rahoton binciken tsige Trump saboda badakalar Ukraine. Kwami

An  lalata kaburburan Yahudawa a Faransa

Rahotanni daga Faransa sun ce akalla kaburbura sama  da 100 na Yahudawa ne aka lalata a kusa da Strasbourg da ke gabashin kasar, a wani yunkuri na nun