Kasashen Waje

Kasashen Waje

Majalisar Amurka na ci gaba da binciken tsige Trump

Majalisar Dokokin Amurka ta saurari shaidu da yawa a binciken yuwuwar tsige shugaban Amurka Donald Trump a bainar jama’a. WASHINGTON DC – An far

Kungiyar Taliban ta yi musayar fursunoni ’yan kasashen yamma guda biyu

Kungiyar Taliban ta saki wasu fursunoni biyu da farkon makon nan, don cika alkawarin da su ka yi a yarjajeniyar musayar fursunoni, wanda ya shafi saki

An kashe masu zanga-zanga 106 a Iran – Kungiyar Amnesty

Gwamman mutane ne ake fargabar sun mutu a kasar Iran tun bayan barkewar zanga-zanga kan karin kudin man fetur Juma’ar makon jiya, in ji ofishin kare h

Kotun Kolin Indiya ta share hanya ga mabiya addinin Hindu su gina wajen bauta a filin Masallacin Ayodhya

Kotun Kolin kasar Indiya a karshen mako ta yanke hukuncin mika wani fili da ake takaddama a kansa ga mabiya addinin Hindu, wanda hakan ke nufin an sha

Ana ci gaba da binciken tsige Trump

’Yan kwamitin binciken sirri na Majalisar Wakilan Amurka na shirye-shiryensu na karshe don sauraron bahasi a karon farko a bainar jama’a a kan bincike