Kasashen Waje

Kasashen Waje

Mutum ɗaya ya tsira da ransa cikin 242 a hatsarin jirgin India

Kamfanin jirgin Air India ya ce, akwai fasinjojin Indiya 169 da 53 ‘yan Burtaniya da ‘yan Portugal bakwai, da kuma wani ɗan ƙasar Kanada a

An ciro gawarwaki sama da 200 daga jirgin Indiya da ya yi hatsari

Shugaban hukumar kula da sufurin jiragen sama na Indiya ya ce jirgin na ɗauke ne da mutum 242, kuma akasarinsu Indiyawa ne.

Amurka da China sun cimma sabuwar yarjejeniyar kasuwanci

Gwamnatin Jamus ya yi marhabin da yarjejeniyar kasuwanci da aka cimma tsakanin Washington da Beijing a birnin Landan.

Isra’ila ta ƙwace jirgin ruwa a hanyar kai agaji Gaza

Jimillar mutane 12 ne ke cikin jirgin, ciki har da masu fafutuka 11 da kuma ɗan jarida guda ɗaya.

Edgar Lungu: Za a yi zaman makokin kwana 7 a Zambiya 

Gwamnatin ƙasar ta ware ranakun ne domin nuna alhini da girmama Lungu.