Kasashen Waje

Kasashen Waje

Taron Majalisar Dinkin Duniya na 74: Abubuwan da shugabannin kasashe suka tabo

Shugabannin kasashen duniya na ci gaba da jawabi a hedkwatar Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York a wajen taron majalisar karo na 74. Shugaba

Boris Johnson ya sha kaye a Kotun Koli kan dage zaman majalisa

Kotun Kolin Birtaniya ta yanke hukuncin cewa shawarar da Firayi Ministan kasar Boris Johnson ya yanke ta dage zaman Majalisar Dokoki na tsawon mako bi

An kama masu yunkurin juyin mulki a Ghana

Dakarun gwamnatin Ghana sun dakile wani yunkurin juyin mulki a fadar Shugaban Kasar. Jami’an tsaron kasar sun tsare wadansu mutum uku da dimbin makama

Gobara ta kashe jarirai 11 a asibiti a Aljeriya

Akalla jarirai 11 ne suka mutu yayin da gobara ta tashi da jijjifin safiyar ranar Talata a wani asibiti a kasar Aljeriya. Mai magana da yawun hukumar

Majalisar Amurka ta fara tunanin tsige Trump daga mulki

Shugaban wani kwamiti mai karfin iko a Majalisar Dokokin Amurka ya ce kalaman da Shugaban Kasar Donald Trump ya yi a tattaunar da ya yi ta tarho da Sh