Kasashen Waje

Kasashen Waje

Iran ta yi watsi da bukatar ganawa da Amurka bayan korar John Bolton

Sa’o’i kadan bayan da Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da tube John Bolton mai ba shi shawara kan sha’anin tsaro daga mukaminsa, Mista Trump ya c

‘Yan Afrika ta Kudu sun yi zanga-zangar kyamar baki

A yayin da jami’an tsaro suka kame wasu da dama bayan wata zanga-zangar kin jinin baki da al’ummar kasar Afrika ta Kudu ke yi wasu matasa dauke da mug

Gwamnatocin Afirka sun gargadi ’yan kasashensu da ke zaune a Afirka ta Kudu

Bayan barkewar tashe-tashen hankula a wasu biranen Afirka ta Kudu, wadanda suka rutsa da harkokin kasuwancin ’yan kasashen waje, wasu daga cikin kasas

BREXIT: An taka wa Boris Johnson birki

…Za ki iya gaban kanki wajen ficewa – EU ’Yan Majalisar Dokokin Birtaniyya sun yi nasarar dakatar da Firayi minista Boris Johnson daga yunkurin fitar

An ceto ‘yan gudun hijira 108 a tekun Libiya

An kubutar da ’yan gudun hijira 108 a gabar tekun garin Sabrata na Libiya. Sanarwar da Ofishin Hulda da Kafafan Watsa Labarai na Rundunar Sojin Ruwan