Kasashen Waje

Kasashen Waje

Jama’a na tserewa daga yankin rainon Ingila na Kamaru

Dubban mazauna yankin rainon Ingila a Jamhuriyyar Kamaru sun tsere daga gidajensu kafin fara aiwatar da dokar hana zirga-zirga da ’yan tawayen Ambazon

Kotun Kolin Amurka ta hallata aure tsakanin shakikai bayan shekara 10 ana shari’a

Wani mutum a birnin New Jersey na Amurka da         kanwarsa, sun yi nasara a wata shari’a da Kotun Kolin Kasar ta yanke bayan doguwar shari’a, cewa z

Amurka ta yi gwajin makami mai linzami da aka haramta amfani da shi a duniya

Amurka ta yi gwajin wani makami mai linzami mai cin matsakaicin zango makonni  kadan bayan ficewarta daga wata yarjejeniyar makamin nukiliya da Rasha,

‘Saudiyya ta bai wa Albashir miliyoyin daloli’

Tsohon Shugaban Sudan Omar Albashir ya amshi miliyoyin daloli daga Saudiyya inji wani jami’in tsaro a kotun Sudan. Tsohon Shugaban ya bayyana a gaban

Jiragen yakin Siriya sun kai hari kan motocin sojojin Turkiyya

Jiragen yakin kasar Siriya, sun kai hari a kan wani ayarin motocin sojojin Turkiyya da suka ketara zuwa cikin Siriya, lamarin da ya kai ga rasa rayuka