Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ambaliya ta hallaka mutum 200 a Indiya

A dadin wadanda suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a kasar Indiya ya haura mutum 200, yayin da ake ci gaba zabga ruwan sama kamar da bakin kwarya a Ya

Amurka da Taliban sun kammala tattaunawa a Doha

An kammala zama na takwas a tattaunawar da ake yi tsakanin Amurka da Kungiyar Taliban a Doha Babban Birin Katar. Kakakin Taliban Zabihullah Mujahid a

Haduwar Idin Babbar Sallah da bikin Yahudawa ya jawo tankiya a Masallacin Kudus

Haduwar Idin Babbar Sallah da wani bikin Yahudawa ya jawo’ yan sandan kasar Isra’ila, sun harba hayaki mai sa hawaye tare da yin amfani da harsashin r

China ta tura sojoji iyakar Hong-Kong

Shugaban Amurka Mista Donald Trump, ya ce kasar China ta soma girke sojoji a kan iyakarta da Hong-Kong inda zanga-zangar neman sauyi ke ci gaba da yin

Ta’aziyyar Jaruman Kannywood: Abin da ’yan kannywood suke cewa

Na shiga uku – Rahama Sadau Rahama Sadau ta wallafa a shafinta na Instagram, tana cewa, “Innalillahi wa inna ilaihirraji’una. Allah Ya jikanka da raha