Kasashen Waje

Kasashen Waje

Gobara ta tashi a otal ɗin da ke ɗauke da Alhazan Najeriya 480 a Makkah

Rahotanni sun bayyana cewar ba a samu salwantar rayuka ba a yayin gobarar.

Sojojin Isra’ila sun kashe mutum 13 a wajen rabon tallafi a Gaza

Sojojin na Isra’ila sun ce za su binciki lamarin.

Wata hajiyar Najeriya daga Filato ta rasu a Makkah

Wata hajiyar Najeriya daga Jihar Filato ta rasu a sakamakon cutar suga a birnin Makkah na ƙasar Saudiyya

Hajji ta bayan fage: Saudiyya ta hana mahajjata 269,000 shiga Makka

Saudiyya sun kori mutane sama da 205,000 da ke neman yin aikin Hajji ta barauniyar hanya daga birnin Makka

Indiya ta amsa cewa Pakistan ta kakkaɓo jiragen yaƙinta

A karon farko, rundunar tsaron Indiya ta amsa cewa ta rasa wasu jiragen yaƙi a yayin artabunsu da ƙasar Pakistan