Kasashen Waje

Kasashen Waje

Janet Jackson da Chris Brown da 50 Cent sun cashe a Saudiyya

Fitattun mawaka da makadan Amurka sun cashe a birnin Jeddah na Saudiyya a wani biki da ’yan kasar suka dade suna jira. An gudanar da gagarumin bikin n

‘Akwai jan aiki a gaban sabon Firayi Ministan Birtaniya’

A shekaranjiya Laraba ce Mista Boris Johnson ya zama sabon Firayi Ministan Birtaniya bayan ya karbi ragama daga hannun Theresa May. A jawabin da ya ga

Amurka ta sanya wa wasu ‘yan Najeriya takunkumin shiga kasar

Amurka ta bayyana cewa ta saka takunkumi ga wasu ’yan Najeriya wadanda ta ce suna kawo tsaiko ga tafarkin dimokuradiyyar kasar. Wannan takunkumi, wand

Shugaban Tunisia Beji Caid Essebsi ya rasu

Rahotanni daga fadar shugaban kasar Tunisia ta sanar da mutuwar shugabanta Beji Caid Essebsi, wanda ya mutu yana da shekara 92. Beji ne shugaban kasar

’Yan Birtaniya 8 sun isa Instanbul a keke a hanyarsu ta zuwa Hajji

Wavansu Musulmi ’yan Birtaniya su takwas, sun isa birnin Instanbul na kasar Turkiyya a ranar Asabar don yada zango, a hanyarsu ta zuwa sauke farali, a